Coconut puff puff.
You can cook Coconut puff puff using 9 ingredients and 3 steps. Here is how you cook that.
Ingredients of Coconut puff puff
- Prepare of Flour.
- Prepare of Butter.
- It's of Yeast.
- It's of Milk.
- It's of Sugar.
- It's of Coconut.
- You need of Coconut flavor.
- It's of Oil.
- It's of Baking powder.
Coconut puff puff instructions
- Za'a zuba yeast a ruan dumi da madara na gari da sugar da coconut flavor, sai ayi mixing. A rufe a dan barshi kamar minti 3.
- Sai a debo flour a zuba yar baking powder a ciki a juya. A zuba flour din a kan ruan yeast din a kwaba. Za'a debo butter kamar one table spoon a zuba ayi mixing su hade a buga shi sosai. Sannan sai a rufe ya tashi.
- Kafin ya tashi a gurza kwakwa a ajiye,a debo madarar gari a zuba kan kwakwar a juya si hade. Sai ki dauko kwabin ki murza circle sannan sai ki debo hadin kwakwar ki sa a tsakiya ki kama gefen dough din ki rufe,kisa abu mai circle kiyi cutting. Sai ki soya a mai. Kar a sa wuta da yawa..