Tortilla shawarma.
You can cook Tortilla shawarma using 10 ingredients and 3 steps. Here is how you cook it.
Ingredients of Tortilla shawarma
- Prepare of Tortilla wrap.
- It's of Beef/chicken.
- You need of Cabbage.
- Prepare of Carrot.
- You need of Green pepper.
- It's cubes of Spices and maggi.
- Prepare of Veg oil.
- It's of Onions,scotch bonnet.
- It's of Mayonnaise.
- You need of Ketchup.
Tortilla shawarma instructions
- Ki tafasa naman ki da kayan kamshy da albasa,idan ya ya tafasa ki rage ruwan tafashen kadan.
- Ki yanka cabbage naki ki gurza carrot ki ajje ah gefe. Ki samu pan ki zuba mai kisa albasa da attaruhun ki da green pepper ki juya sosai seki zuba spices dinki da maggi daidai dandano ki juya sosai seki zuba naman ki ki zuba sauran ruwan tafashen ki kar yayi ruwa dai seki juya ki barshy yadan dahu kaman 5minutes seki sauke.
- Ki mixing ketchup da mayonnaise dinki seki dauko tortilla wrap ki bude ki shafa akai seki zuba cabbage da carrots da hadin naman ki ah ciki seki nannade ki gasa ah toaster koh grill pan.